iqna

IQNA

masallacin Alkahira
Tehran (IQNA) Hotunan Makaranci dan Masar Mustafa Al-Sharbji da na Mahaifiyarsa tana karatun kur'ani a na Masallacin Sultan Hassan da Masallacin Al-Rifai da ke birnin Alkahira an zabo su a matsayin mafi kyawun hotuna na gasar "Gado  A Hoto".
Lambar Labari: 3488801    Ranar Watsawa : 2023/03/13